🕌 Game da Ƙungiyar
ONG Al-Ihsan Maradi Niger ƙungiya ce ta agaji da ta ilimi, wadda manufarta ita ce gina al'umma ta hanyar taimakon ilimi da jin ƙai.
Muna aiki wajen gina makarantun hardar Alƙur'ani da ke haɗa da ilimin zamani da addini, hakowa wa al'umma rijiyoyin ruwa, da bayar da taimakon abinci da sauran nau'o'in tallafi ga waɗanda ke bukata.
Babbar manufarmu ita ce kawar da jahilci a cikin al'umma, domin jahilcin addini shi ne babban tushen matsalolin da ke addabar al'umma a yau.
📩 Tuntuɓe Mu
Idan kana son ƙarin sani, ko kana son tallafawa aikinmu, ko kana da tambaya, ka tuntuɓe mu ta: